Daga Kano An gama Sarauta: Kalli Bidiyon yanda sarkin Kano ya je wucewa ta wani Kauye, Masu sarautar Gargajiya suka fito suna gaisheshi yayin da yake zaune a cikin mota
Wannan Sarkin Kano ne yayin da ya je wucewa ta wani Kauye ya tsaya.
An ga masu sarautar Gargajiya a kauyen sun fito suna gaisheshi yayin da yake zaune a cikin mota.
Lamarin dai ya jawo muhawara sosai a kafafen sada zumunta
https://twitter.com/i/status/2010087516020584807








