Tuesday, December 16
Shadow
Sarkin Wakar Daura ne aka baiwa Rarara ba Sarkin wakar kasar Hausa ba>>Inji Babban Yaron Naziru Sarkin Waka, Abba C Sale

Sarkin Wakar Daura ne aka baiwa Rarara ba Sarkin wakar kasar Hausa ba>>Inji Babban Yaron Naziru Sarkin Waka, Abba C Sale

Duk Labarai
Babban yaron Naziru Ahmad Sarkin Waka, Abba C Sale ya bayyana cewa, Sarautar Sarkin Wakar kasar Hausa da aka baiwa Rarara ba ta inganta ba. Yace sarkin Daura ne ya bayar da Sarautar dan haka a Kano su ba zasu kira Rarara da Sarkin Wakar Kasar Hausa ba. Yace Sarkij wakar Daura da Katsina ne Rarara. https://www.tiktok.com/@abbacsale2/video/7582265183674961172?_t=ZS-92DX9Q8IjC4&_r=1 Hakan na zuwane jim kadan bayan da Me Martaba sarkin Daura, Umar Farouk Umar ya nada Rarara a matsayin sarkin Wakar kasar Hausa.
Kalli Bidiyon Abin Mamaki, An zargi cewa an saka Fitilun bikin Kirsimeti a wani Masallaci dake kudancin Najeriya

Kalli Bidiyon Abin Mamaki, An zargi cewa an saka Fitilun bikin Kirsimeti a wani Masallaci dake kudancin Najeriya

Duk Labarai
Wani daga kudancin Najeriya yayi zargin cewa, an saka fitilun bikin Kirsimeti a masallaci. Yayi Bidiyon masallacin inda ya wallafa a shafinsa. Saidai da yawa sun ce basu yadda inda wasu ke cewa dama saidai a kudancin Najeriyar ne hakan zai iya faruwa. https://www.tiktok.com/@lucent0019/video/7583271209534622984?_t=ZS-92DVwAuKVrF&_r=1
Kalli Bidiyon: Sojan Najeriya yace duk dan Najeriyar dake goyon bayan Burkina Faso bai san abinda yake ba

Kalli Bidiyon: Sojan Najeriya yace duk dan Najeriyar dake goyon bayan Burkina Faso bai san abinda yake ba

Duk Labarai
Sojan Najeriya yace duk dan Najeriyar dake goyon bayan kasar Burkina Faso kan abinda ke faruwa a tsakaninta da Najeriya bai san abinda yake ba. Sojan ya bayyana hakane yayin da kasar Burkina Faso ke ci gaba da rike sojojin Najeriya 11 data kama bisa zargin sun shiga sararin samaniyar ta ba bisa ka'isa ba. Sojan yace ta ko ina Najeriya tafi kasar Burkina Faso dan haka mu ba sa'anninta bane. https://twitter.com/General_Somto/status/2000092438313009508?t=jO5vE27mTP4E3u78tn22qg&s=19
Da Duminsa: An bayyana hukuncin da kasar Burkina Faso zata iya yankewa Sojojin Najeriya 11 da take rike dasu

Da Duminsa: An bayyana hukuncin da kasar Burkina Faso zata iya yankewa Sojojin Najeriya 11 da take rike dasu

Duk Labarai
Rahotanni daga kasar Burkina Faso na cewa, Kasar zata Yankewa sojojin Najeriya 11 hukuncin daurin rai da rai idan ta samesu da laifin da take zarginsu da aikatawa. Kasar dai ta kama sojojin Najeriya 11 da jirginsu me kirar C-130 ne bayan da ya ratsa ta kasar ba bisa Ka'ida ba. Wani me sharhi akan Al'amuran yau da kullun ya bayyana cewa, kasar ta Burkina Faso zata gurfanar da sojojin Najeriyar a gaban kotu kuma idan aka samesu da laifi, zasu iya fuskantar Hukuncin daurin rai da rai. https://twitter.com/OurFavOnlineDoc/status/1999951872518701560?t=q8n38NeWTBhyb4ZrwgKhFQ&s=19
Kalli Bidiyon: Yanda Fasto Jeremiah ya kashe Naira Miliyan 150 yawa mahaifiyarsa akwatin gawa na Gwal

Kalli Bidiyon: Yanda Fasto Jeremiah ya kashe Naira Miliyan 150 yawa mahaifiyarsa akwatin gawa na Gwal

Duk Labarai
Fasto Jeremiah daga jihar Bayelsa ya dauki hankula bayan da yawa Mahaifiyarsa akwatin gawa na gwal. An binne mahaifiyar tasa a garin Aleibiri dake jihar Bayelsa bayan da ta rigamu gidan gaskiya tana da shekaru 104. Rahotanni sun ce Fasto Jeremiah ya kashe Naira Miliyan 150 wajan yin wannan akwatin gawar. https://twitter.com/metronaija/status/1999809930371444802?t=XQkbojKDyVxxoMYAVFd_SA&s=19 https://twitter.com/metronaija/status/1999970608046809416?t=hRHVeI2Y08t59ou5LHnYmQ&s=19
Kalli Bidiyon: Yanda matasan Daura suka rika yàgà Fastar Rarara yayin da ake masa Nadin Sarauta

Kalli Bidiyon: Yanda matasan Daura suka rika yàgà Fastar Rarara yayin da ake masa Nadin Sarauta

Duk Labarai
Rahotanni sun bayyana cewa a yayin da Dauda Kahutu Rarara ya je Daura dan a masa nadin sarautar Sarkin Mawakan Hausa matasa a garin sun yi masa ruwan duwatsu. Bidiyoyi na ta yawo a kafafen sada zumunta inda aka ga yanda matasa ke ta yaga fastar ta Rarara a Daura. Rahotanni sun ce an yi ta jifarsa da tawagarsa da kyar suka sha. https://www.tiktok.com/@ute_dan_kala/video/7583433532760984853?_t=ZS-92D2bcXOS7V&_r=1 A baya dai, Rarara ya yi baram-baram da tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari wanda dan Asalin Daura ne. https://twitter.com/NuhuSada0/status/1999984120148250665?t=NMnfBNWuP2uIMIhl7cZIsA&s=19 https://www.tiktok.com/@saeedmamman721/video/7583473606147968277?_t=ZS-92D3T7g5H60&_r=1