Thursday, December 18
Shadow
Kalli Bidiyon: Ina nan kan bakana, a ranar Qiyama bana son Allah ya kaini matakin da saina nemi ceton Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) kamin in shiga Aljannah>>Inji Dr. Hussain Kano bayan da cece-kuce yayi yawa akan kalaman nasa

Duk Labarai
Malam Dr. Hussain Kano ya sake tabbatar da maganarsa cewa baya son Allah ya kaishi matakin da sai ya nemi ceton Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) kamin ya shiga Aljannah ranar Qiyama. Ya bayyana cewa masu sukarsa basu san Addini da kyau bane. Yace aiki shine ke sanadin a saka mutum a Al-jannah amma mutum ya saki jiki yana sharholiya yana tunanin Manzon Allah SAW zai ceceshi ba daidai bane. Yace duk wanda kaga Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) ya ceceshi to Fajirine, Ladarsa bata kai yawan da zata shigar dashi Aljannah ba. https://www.tiktok.com/@dr.hussainkano5/video/7584025876900187403?_t=ZS-92EzKpE5PzE&_r=1
Kalli Bidiyon: Fasto Inyamuri yace zaman lafiyarsu shine a Raba Najeriya a baiwa Kiristoci jihohinsu Musulmai ma a basu Jihohinsu, kamar yanda ya gayawq Trump

Kalli Bidiyon: Fasto Inyamuri yace zaman lafiyarsu shine a Raba Najeriya a baiwa Kiristoci jihohinsu Musulmai ma a basu Jihohinsu, kamar yanda ya gayawq Trump

Duk Labarai
Wani Fasto Inyamuri ya bayyanawa shugaban kasar Amurka, Donald Trump cewa, zaman Lafiyar Kiristoci shine a raba Najeriya Kiristoci a basu jihohinsu, Musulmai a basu jihohinsu. Yace jihohin musulmai guda 10 ne kacal a Najeriya, watau Katsina, Jigawa, Kano, Sokoto, Kebbi, Zamfara, Borno, Yobe, Adamawa, da Gombe. Yace amma daga Kaduna abinda yayi sauran jihohin tsakiyar Najeriya zuwa kudancin Najeriya duk jihohin Kiristoci ne sai a raba a samusu sunan Biafra. https://www.tiktok.com/@johnnsiegbe2/video/7583551527781010709?_t=ZS-92EwqpEppQH&_r=1
Kalli Bidiyon: Tambayata ga Masussuka, Tunda kace baka yadda da Hadisai ba, shin yanzu kai akace mu rina saurara ka fassara mana Qur’ani? Inji Anisee

Kalli Bidiyon: Tambayata ga Masussuka, Tunda kace baka yadda da Hadisai ba, shin yanzu kai akace mu rina saurara ka fassara mana Qur’ani? Inji Anisee

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Shahararren matashin dan Darika, Anisee ya bayyana cewa yana da tambaya ga Malam Masussuka wanda ke ikirarin karyata Hadisai. Yace shin yanzu Masussuka ne za'a rika saurare yana fassarawa mutane Hadisai? https://www.tiktok.com/@alhajianisee1/video/7583962501751033109?_t=ZS-92Euuw8EC4O&_r=1
Ya yima wani dan kasar China aiki be biyashi ba, kalli Bidiyon abinda dan Chinan ya masa bayan da ya je karbar kudin aikinsa

Ya yima wani dan kasar China aiki be biyashi ba, kalli Bidiyon abinda dan Chinan ya masa bayan da ya je karbar kudin aikinsa

Duk Labarai
Wannan wani dan Najeriya ne da yace yana aiki a wani kamfani ba'a biyashi hakkinsa ba shine ya je ya samu me kamfanin wanda dan Chinane ya nemi a biyashi hakkinsa. Yace amma maimakon haka, sai dan Chinar ya bata masa motarsa. Lamarin ya jawo cece-kuce inda wasu ke cewa a kasarka za'a zo ana ma irin wannan abin? https://twitter.com/General_Somto/status/2000472369341530397?t=qjFk3c7_h_lzmgzyWsGgeQ&s=19
Kalli Bidiyon:Ba gaskiya bane rade-radin da ake yadawa cewa wa Trump baya son matatar mai na>>Inji Dangote

Kalli Bidiyon:Ba gaskiya bane rade-radin da ake yadawa cewa wa Trump baya son matatar mai na>>Inji Dangote

Duk Labarai
Attajirin Najeriya, Aliko Dangote ya bayyana cewa, ba gaska bane rade-radin da ake yadawa cewa wai Shugaban kasar Amurka, Donald Trump baya son matatar mansa. Yace Amurka itace babbar kasar dake sayar musu da danyen ma fetur dan aka duk shekara sukan shigo da Danyen man fetur ganga Miliyan 100 daga kasar. Yace dan haka wannan zargi ba gaskiya bane. https://twitter.com/Imranmuhdz/status/2000487396320870852?t=mmQNsfdrmMRqGDrn3jtrzQ&s=19
Satar da aka tafka min a matata mai na dan a Durkusar dani kai ta Dala Miliyan $82>>Inji Dangote

Satar da aka tafka min a matata mai na dan a Durkusar dani kai ta Dala Miliyan $82>>Inji Dangote

Duk Labarai
Attajirin Najeriya, Aliko Dangote ya bayyana cewa, Satar da ak tafka masa a matatr mansa da a Durkusar dashi ta kai ta dala Miliyan $82. Yace yanzu haka suna shirin shiga kotu da wasu. Ya bayyana hakane yayin wata ganawa ta musamman da manema labarai. https://twitter.com/instablog9ja/status/2000455484243857631?t=vcHRzZ9JbZ4JcOKEb91nNw&s=19