Gwamnan jihar Legas Babajide kenan a wadannan hotunan inda yake dafa abinci da kansa.
Ya yi hakanne ranar tunawa da Iyaye Maza a Duniya dan ya nuna bajintarsa.
Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta cafke wani mutum mai suna Mahmud Adam mai shekaru 43 da laifin satar mota, tare da gano motar kirar SUV da aka sace a karamar hukumar Gwaram.
DSP Shiisu Adam, mai magana da yawun rundunar 'yan sandan Jigawa, ya sanar da hakan a ranar Lahadi, 16 ga watan Yuni, cewa an kama wanda ake zargin ne a ranar Asabar, 15 ga watan Yuni.
A cewar Shiisu, kama barawon ya biyo bayan rahoton sace wata mota kirar Honda CRV mai lamba DKD 10 AG mallakin Wani Abba Yahya daga garin Gano da ke karamar hukumar Dawakin Kudu ta jihar Kano.
Ya ce motar tana kan hanyar zuwa Maiduguri jihar Borno.
Ya bayyana cewa, jami’in ‘yan sanda (DPO) na Gwaram tare da tawagarsa sun tare motar kirar SUV akan hanyar Sara zuwa Darazo.
SHiisu ya ce tuni aka mika wanda ake zargin da ...
Bidiyon ya bayyana dake ikirarin cewa, ana sayar da maza masu kwadayin fita waje neman aiki inda ake tursasa musu ana luwadi dasu.
https://www.tiktok.com/@ibrahim_nasir_mj/video/7377845445780835590?_t=8nGwXUZCbbi&_r=1
A baya dai mafi yawanci mata ne aka fi tunanin suna samun wannan matsala, amma sai gashi maza ma suna fuskantarta.
Wannan wani Bidiyo ne da ya dauki hankula a shafukan sada zukunta inda aka ga wata 'yar aiki ana mata hukunci saboda ta bude gabanta yaron gida ya tsosa.
https://twitter.com/northern_blog/status/1801608767458398349?t=-eHRX5_gG1bHIG2l1FpTAA&s=19
Da yawa dai sun alakanta wannan lamari da kallace-kallacen Fina-finan Batsa.
Tauraron dan Tiktok, Mai Wushirya kenan a wannan bidiyon nasa da ya dauki hankula inda aka ganshi a Saudiyya wajan jifar Shedan.
https://www.tiktok.com/@realaedrees1/video/7381020482016906501?_t=8nGo8UQtRh7&_r=1
Ya rika tsalle yana yi wanda hakan ya dauki hankula.
Laila Usman wadda ta yi suna wajan taimakon marasa karfi da kuma Kasuwanci kenan a wadannan hoton inda suka sha kwalliyar Sallah da mijinta:
https://twitter.com/Laylahaliothman/status/1802378275341176911?t=S-ob2mxI4Gf3GBwCz1SFqQ&s=19