
Kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid ta sha kashi a hannun PSG da ci 4:0 a wasan da suka yi na kusa dana karshe a gasar cin kofin Duniya na kungiyoyi.
F. Ruiz ne ya ciwa PSG kwallaye biyu, sai Dembele ya ci mata daya, hakanan G. Ramos shima ya ci daya inda aka tashi wasan 4-0.
Wannan nasara na nufin PSG zata buga wasan karshe da Chelsea a ranar Lahadi.
Ga kwallayen da aka ci a wasan: