Tauraruwar Fina-finan Hausa, Rahama Sadau ta taya mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima murnar zagayowar ranar haihuwarsa.
A yau ne dai mataimakin shugaban kasar ya yi murnar zagayowar ranar haihuwarsa.