Tuesday, February 3
Shadow

Rahotanni sun ce kasar Amurka tanata Tattara bayanan Sirri akan Najeriya ta hanyar amfani da jirgi marar Matuki

Rahotanni sun bayyana cewa tun a watan Nuwamba, kasar Amirka na ta tattara bayanan sirri akan Najeriya.

Rahoton yace an gano hakanne ta hanyar amfani da na’urar dake bibiyar jiragen sama.

Kafar Reuters ce ta ruwaito wannan labari.

Labarin na zuwane yayin da kasar Amurka tace ba zata yi amfani da karfin soji ba a Najeriya dan taimakon Kiristoci da aka ce ana kashewa.

Karanta Wannan  Mutanen Jihar Zafara sun yabawa Shagaba Tinubu saboda hàlàkà shuwagabannin 'yan Bìndìgà

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *