Friday, January 16
Shadow

Rahotanni sun ce ‘yan Dari kusan dubu dari takwas sun koma Izala ta hannun malam Guruntum

Wasu rahotanni da ba’a kammala tantance su ba sun ce ‘yan Darika 800,000 ne suka bar Darikar zuwa Izala.

Matashi me suna Bapphah a X be ya bayyana hakan.

https://twitter.com/bapphah/status/1974570431018565718?t=Ht_pojZvaiZFYqkACsEtBg&s=19
Karanta Wannan  'Ya'yana 10, mijina ya gudu ya barmu, ni ke ciyar dasu>>Inji Wannan matar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *