Thursday, October 15
Shadow

Rarara ya bayyana nawa aka bashi dan ya tallata Tinubu

Dauda Kahutu Rarara ya bayyana nawa aka bashi dan ya tallata Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu.

Ya bayyana hakanne a hira ta musamman da aka yi dashi a BBChausa.

Yace lallai Shugaban yakin neman zaben shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu watau Sanata Abdulaziz Yari ya basu Naira Miliyan dari biyar

Sannan kuma daga baya ya kara musu Naira Miliyan 50 yace su sha mai.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Ina cikin tsama mai wuya, ana barazanar rabani da kujerara>>Inji Shugaban NNPCL, Bayo Ojulari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *