Friday, October 16
Shadow

Kalli Bidiyon: Samha M Inuwa ta bayyana cewa itama Babynta ya saya mata wayar iphone 18

Tauraruwar fina-finan Hausa, Samha M Inuwa ta bayyana cewa, Itama babynta ya saya mata wayar iphone 18.

Ta bayyana hakane a shafinta na sada zumunta inda ta wallafa Bidiyon wayar tana nunawa masoyanta.

Wayar iPhone 18 dai farashinta yakan haura Naira Miliyan 4.

@samha_m_inuwa

Alhamdulillah 🙏🏻 @🫧🎀Samha_m_inuwa backup 🎀🫧

♬ original sound – 🫧🎀Samha_m_inuwa🎀🫧
Karanta Wannan  Ƴansanda sun kuɓutar da mutum 73 da aka yi garkuwa da su a Katsina

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *