Friday, December 5
Shadow

Rashin ganin Peter Obi a wajan jana’izar Buhari ya jawo cece-kuce sosai, Reno Omokri yace mai ‘yan Arewa ba zasu zabeshi ba

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[“local”],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Rashin ganin dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour Party, Peter Obi a wajan jana’izar Buhari a Daura ya jawo cece-kuce sosai.

An yi ta yiwa Peter Obi Allah wadai da rashin halartar Jana’izar Buharin.

Daya daga cikin wadanda suka soki Peter Obi din akwai Tsohon Hadimin Goodluck Jonathan, Reno Omkri wanda yace masa ya manta da maganar samun kuri’un ‘yan Arewa.

Yace rashin halartar Peter Obi wajan jana’izar Buhari ya nuna irin kiyayyar da Peter Obi kewa yankin Arewa.

Karanta Wannan  Rikyichin Bana da A'isha Humaira ya dauki sabon salo, Ya saki Bidiyon bada Hakuri saidai ya sake sakin Wani Bidiyo yana cewa an tura masa wasu hatsabibai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *