Monday, December 15
Shadow

Sabbin Bidiyo shagulgulan Bikin Auren Rahama Sadau sun bayyana

Sabbin Bidiyon shagulgulan Bikin Auren Rahama Sadau sun bayyana a kafafen sada zumunta inda aka ganta tare da ‘yan Uwanta suna shagali.

Bidiyoyin sun dauki hankulan mutane inda kuma suka daurewa mutane kai inda wasu suka rika tambayar shin wai sai yanzu za’ayi bikinne?

Dalili kuwa shine a jikin Rahamar an ga an rubuta ta kusa zama Amarya.

Saidai wasu na tunanin tsaffin Bidiyon ne aka saki.

@just_rukayyah

Mukam da bikin Rahma zamuji na yar gidan Hafsa ko na CEO 🤔😩#fyppppppppppppppppppppppp #trendingvideo #wedding @kannywood series @Abuja tiktokers

♬ Shalele – Ali Jita
Karanta Wannan  Zan cika duka alkawuran da nawa 'yan Najeriya >>Shugaba Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *