
Rahotanni daga jihar Naija na cewa, sama da mutabe 700 ne suka rasu a ambaliyar ruwan data auku a Mokwa dake jihar.
Rahoton BBC ne ya bayyana hakan inda kuma yace mutane da dama ne suka bace.
Gidaje da yawa sun rushe sannan ‘yan uwa da yawa na ta binne mamatansu.
Muna fata Allah ya jikan Musulmai.