Friday, May 9
Shadow

Saurari Sabuwar Wakar Hamisu Breaker da Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta hana Saurare saboda Haramun ce tana karfafa Zìnà

Sabuwar Wakar Hamisu Breaker Ta Amanata ta gamu da fushin hukumar Hisbah a jihar Kano i da aka Haramta Saurarenta a jihar savoda tana karfafa Zìnà.

Bayan da hutudole yawa wakar sauraren tsanaki da kuma bincike kan lamarin, mun gano cewa a wakar Hamisu ta Amanata ba mace, duka muryarsa ce.

Inda matsalar take itace yanda mata ke kwaikwayon abinda ya fada daidai inda yake fara cewa “Mai Kishina ina sonki….” har zuwa karshe suna dorawa a kafafen sada zumunta.

Misali kamar wannan ta kasa:

Wakar dai ba ta wani yi suna sosai ba, amma idan ba sa’a ba, wannan dakatarwar da Hisbah ta wa wakar zai sa wakar ta kara yaduwa sosai a tsakanin musamman matasa.

Karanta Wannan  Kalli Hotuna yanda aka tseratar da wani matashi daya so kashe kansa a Legas

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *