Friday, December 5
Shadow

Shekara me zuwa ko ta halin yaya sai na haihu, ko cikin shegene sai na dirkawa wata ta haifa min da>>Inji Shahararren me wakar Baatsa, Soja Boy

Tauraron me wakar Batsa, Soja Boy ya bayyana cewa, shekara me zuwa sai ya haihu ko ta halin yaya.

Ya wallafa hakan ne a shafinsa na Instagram.

Soja Boy yace ko da aure ko da cikin shegene sai ya dirkawa wata ta haifa masa yara.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda wani bawan Allah ya mutu yana tsaka da tuka mota

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *