Thursday, March 26
Shadow

Shima Malam Haruna Mijin Matar da akawa aika-aika ya kamata hukumomi su tuhumeshi>>Inji Wannan matashiyar

Wannan matashiyar ta bayyana cewa, shima Malam Bashir Haruna ya kamata hukumomi su tuhumeshi kan abinda ya faru da iyalansa.

Tace bawai tana nufin shine yawa iyalan nasa abinda aka musu ba amma dai da kasashen da aka ci gaba ne, hadda shima da sai an bincikeshi.

Karanta Wannan  An yi kiran Gwamnatin tarayya ta kama Rotimi Amaechi saboda kiran da ya yiwa talakawa cewa su daina yadda 'yan siyasa da basu wuce mutane Dubu 100 ba na sace dukiyar Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *