Thursday, June 5
Shadow

Shin wai Har yanzu ana Tantamar wa yafi wani tsakanin Rarara da Sarkin Waka ko yanzu an gano wanda ke kan gaba?

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

An jima ana hada Rarara da Naziru Sarkin Waka tare da tunanin a tsakaninsu wanene yafi wani.

Ko da bayan wakar da Rarara yawa Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a zuwansa Katsina, sai da aka yi wannan kwatance.

Tambayar anan shine har yanzu ba’a gano wanene yafi wani ba a tsakanin su.

Karanta Wannan  Tirr: Gwamna a kasar Amurka ya nemi a daina cewa uwa mahaifiya, a rika ce mata ma'ajiyar Maniyyi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *