Monday, December 16
Shadow

Shugaba Tinubu ya dawo Abuja

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya dawo Abuja daga kasar Saudiyya inda ya je wajan taron kasashen Musulmai.

Jirgin na shugaba Tinubu ya sauka ne da misalin karfe 8 na darennan a filin jirgin sama na Nnamdi Azikiwe International airport.

Manyan jami’an gwamnati ne suka mai maraba bayan saukarsa.

Karanta Wannan  Zan iya yin mulki a karo na 3>>Donald Trump ya fada cikin Raha

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *