Friday, December 26
Shadow

Shugaba Tinubu ya kashe Naira Biliyan N26.38bn wajan kula da jiragen samansa a cikin watanni 18

Rahotanni sun bayyana cewa, Gwamnatin tarayya karkashin shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ta kashe akalla Naira Biliyan N26.38bn wajan kula da jiragen saman shugaban kasar a cikin watanni 18 da suka gabata.

Hakan na kunshene a cikin rahoton da kungiyar, Govspend ta fitar wadda ke saka ido akan yanda gwamnati ke kashe kudaden Talakawa.

Rahoton yace an kashe wadannan kudadenne a tsakanin July 2023 zuwa December 2024.

Hakanan rahoton yace shima tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya kashe Naira Biliyan N81.80bn wajan kula da jiragen saman sa a tsakanin shakerar 2016 zuwa 2022.

Karanta Wannan  Kwalayen Indomie dana sàtà 'yan matana 3 na rabawa amma da aka kamani cikinsu babu wadda ta kawo min ziyara a gida yari>>Inji Barawon Indomie da aka yankewa hukuncin daurin shekaru 2 a gidan yari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *