Friday, January 16
Shadow

Shugaba Tinubu ya nada lumode Samuel Adeyemi a matsayin sabon shugaban Hukumar kwana-kwana

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya nada lumode Samuel Adeyemi a matsayin sabon shugaban hukumar kwana-kwana masu kashe Gobara ta kasa.

Lumode zai fara aiki ne ranar August 14, 2025 a matsayin sabon shugaban hukumar.

Hakan na zuwane yayin da shugaban hukumar na yanzu, Engr. Abdulganiyu Jaji ke shirin zauka ya ajiye aiki bayan kaiwa shekarun ritaya watau shekaru 60.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Shugaban 'yan sandan Najeriya ya gana da tsofaffin jami'an 'yan sanda kan matsalolin da suke fuskanta bayan an fara gudanar da Zàñga-zàñgar a yau Litinin.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *