Tuesday, May 19
Shadow

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya gana da Wike da Fubara

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya gana da Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike da dakataccen gwamnan jihar Rivers, Simi Fubara a fadarsa a daren ranar Alhamis.

Shugaban ya kuma gana da wakilan majalisar dokokin jihar ta Rivers.

Saidai babu cikakken bayanin kan abinda suka tattauna.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: 'Yan Najeriya nata Allah wadai bayan da suka ga kusan duka Gwamnoni da ma'aikatan fadar shugaban kasa sun raka Shugaba Tinubu kasar Ingila

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *