January 6, 2025 by Bashir Ahmed Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya sauka a kasar Ghana da yammacin yau a ziyarar da ya kai can. Karanta Wannan Kalli Bidiyon: Idan na ci gaba da magana ba zamu iya barin garinnan ba kuma ba ku da inda zamu iya kwana>>Shugaba Tinubu ya gayawa al'ummar Jos inda ya yanke maganar da yake