January 6, 2025 by Auwal Abubakar Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya sauka a kasar Ghana da yammacin yau a ziyarar da ya kai can. Karanta Wannan Gwamnatin Tarayya ta gabatar da kasafin kudin Naira Tiriliyan N47.9trn na shekarar 2025