shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya sauka a birnin Rome na kasar Italiya inda yaje ziyarar aiki.
Shugaba Tinubu zai halarci taro da aka shirya kan tsarone a kasar.