Friday, July 17
Shadow

Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya ce bai amince a kashe Shugaban Iran ba

Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya bayyana cewa, bai amince da aniyar kasar Israyla ta kashe shugaban juyin Juyahlin kasar Iran Atayollah Khumaini ba.

Israyla tana son ta kashe Shugaban Iran dinne saboda a lissafinta idan ta kasheshi shine za’a kawo karshen shirin Mallakar makamin kare dangi na kasar.

Saidai shi Trump a cewarsa, bai yadda da wannan mataki ba inda yace sulhu yafi baiwa muhimmanci.

Karanta Wannan  Mushen Jaki, Alade akan Bola tafi gawar wannan Mutumin da ya Ràsù bayan ya gama koyar da Shirka>>Inji Wannan matashin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *