Thursday, January 16
Shadow

SO GAMÒN JINI: Nayi Alƙawarín Aúren Hafsat ‘Yar TikTok, Idan Har Ta Amíɲce, A Cewar Matashi Prince Bilal Basheer

SO GAMÒN JINI: Nayi Alƙawarín Aúren Hafsat ‘Yar TikTok, Idan Har Ta Amíɲce, A Cewar Matashi Prince Bilal Basheer.

“Ni dan asalin jahar Zamfara ne, na kuma shirya tsaf tare da tsarkake niya, dòmiɲ mu rufawa juna asiri akan auran Hafsat, tare da biyan sadaki kamar yadda addinin musuluɲci ya tanada, inji matashin kamar yadda ya bayyana a shafinshi na Facebook.

Wace shawara zaku bashi?

Karanta Wannan  Dole sai mun dauki matakai na shan wahala kamin a samu gyara a kasarnan>>Shugaban Kasa, Bola Ahmad Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *