Thursday, February 5
Shadow

Soja Boy ya yi magana game da wannan hoton shi da Rahama Saidu a daki

Tauraron mawakin Gambara me yawan amfani da kalaman batsa, wanda aka fi sani da Soja yayi martani bayan ganin wani hotonsa shi da Rahama Saidu a kan gado

Hoton dai na AI wanda yayi ta yawo a kafafen sadarwa.

Abin ya bashi dariya inda yace amma yanayin dakin ya burgeshi.

Hakan na zuwane bayan da aka ga hotuna inda Soja Boy ya rungumi Rahama da kuma inda ya gaisa da ita.

Karanta Wannan  Kwanaki kadan bayan da ya karyata labarin komawa PDP, An hangi tsohon gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai a ofishin Jam'iyyar SDP

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *