Wannan matar ta yadda ta auri masoyinta duk da yake cewa bashi da hannaye biyu.

Hotunansu sun dauki hankula a kafafen sadarwa inda ake ta bayyana mamakin faruwar lamarin.