Wannan matar ta dauki hankula bayan da ta je kasuwar Dawanau dake Kano tana Busharar a karbi Kiristanci.
Abin sha’awa shine babu abinda aka mata kawai dai wasu sun tsaya suna ta kallonta ne.