
Babban Malamin Addinin Islama, Sheikh Musa Asadussunnah ya bayyana cewa, ya je ya gana da dan Bindigar daji, Bello Turji.
Yace da yawa sukan yi mamaki idan ya ce ya gana da Bello Turji.
Yace amma maganar gaskiya ko a wannan watan sau 3 suna ganawa dashi kuma yana gaya masa ya ji tsoron Allah.