Wannan matar ta wallafa Bidiyo inda take yiwa Dangin tsohon Mijinta gargadi a Tiktok cewa su kiyayi kokarin rabata da Diyarta.
Saidai da yawa na ganin cewa ba ta hanyar Tiktok ne ba ya dace ta aika da irin wannan sakon ba.