Wednesday, March 18
Shadow

Tabbas Goodluck Jonathan zai tsaya takarar shugaban kasa a 2027 a jam’iyyar PDP>>Farfesa Jerry Ghana

Farfesa Jerry Ghana ya bayar da tabbacin cewa, tsohon shugaba kasa, Farfesa Jerry Ghana zai sake tsayawa takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP a zaben shekarar 2027 me zuwa.

Hakan ya bayyana ne bayan da rade-radin fitowar tsohon shugaba kasar takara ke kara yaduwa.

Farfesa Jerry Ghana yace tun bayan faduwar tsohon shugaban kasan zabe a shekarar 2015, an samu shugaban kasar da yayi shekara 8 yana mulki kuma gashi an sake samun wani yayi shekaru 2 amma har yanzu ‘yan Najeriya ta kiran Goodluck Jonathan ya dawo.

Yace PDP jam’iyya ce ta Adalci da ke baiwa ‘yan Najeriya abinda suka zaba.

Karanta Wannan  Karya kika min, ban taba cewa, Tinubu Barawo ba>>Nuhu Rubadu ya gayawa Naja'atu Muhammad inda yace ta tabbatar ta fito ta bashi Hakuri nan da kwanaki 7

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *