Friday, December 5
Shadow

Tashi da safe ka fyace majina yafi ka shekara dubu kana Salatil Fatih>>Inji Malam Abdulrahman Umar

Malamin Addinin Islama, Abdulrahman Umar ya bayyana cewa, fyace majina da safw yafi mutum ya shekara Dubu yana Salatil Fatih.

Yace dalili kuwa ita fyace majina da safe Umarnin Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) ne.

Karanta Wannan  Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu zai kai ziyara jihar Kaduna, Gobe Juma'a

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *