Rahotanni sun bayyana cewa, Tauraron mawakin Kudu Omah Lay ya kashe Naira Miliyan 60 a gidan rawa, Watau Club.
Mawakan kudu kan kashe makudan kudade a Club wanda hakan kan jawo musu cece-kuce sosai.