Friday, January 16
Shadow

Tauraruwar fina-finan Hausa, Asma Wakili ta fito da mutane daga gidan yari inda ta biya musu kudaden tarar da ake binsu ranar Birthday dinta

Tauraruwar fina-finan Hausa, Asma Wakili ta fito da mutane daga gidan yari dan murnar zagayowar ranar Haihuwarta.

An ga Asma Wakili tare da wadanda ta biyawa tarar suna tsaye a gidan yarin, da yawa sun mata fatan Allah ya sanya Alheri.

Karanta Wannan  Na yi mamaki da naji Kwankwaso ya bayyana ni a matsayin makiyinsa>>Inji Ganduje

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *