Friday, December 26
Shadow

Tauraruwar fina-finan Hausa, Princess Mufida ta Kwana Casa’in na shan suka sosai saboda hotunan tsyraychi data wallafa, ko riga babu a jikinta

Tauraruwar fina-finan Hausa, Princess Mufida ta Kwana Casa’in ta wallafa wasu hotuna a shafinta na sada zumuntar Instagram wanda suka jawo cece-kuce sosai.

Hotunan dai sun nuna ta babu riga ko rigar mama wanda wasu suka rika cewa tsirara take.

Wasu kuwa sun rika fatan ganin hoton dukanshi.

Saidai Mufida a kasar Hoton ta rubuta cewa na AI ne amma duk da haka mutane na ta mata Allah wadai.

Karanta Wannan  Kalli yanda Motar dakon Gawa ta yi hadari yayin da take dauke da gawa inda gawar ta yi kaca-kaca

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *