Thursday, February 26
Shadow

Tela ya koka bayan da bankin Nirsal suka cire mai Naira dubu dari biyar(580,000) na bashin Kòbìd 19

Wani telan Najeriya ya bayyana rashin jin dadinsa bayan da bankin Nirsal ya cire bashin Naira 580,000 daga bankinsa, bashin dai na Kòbìd 19 ne wanda suka ci tun kusan shekaru 5 da suka gabata.

Telan yace bashin dubu dari hudu 400,000 aka bashi amma gashi an cire masa Naira 580,000.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Bayan da babban dan Sheikh Nura Khalid ya fito yawa 'Yan Izalar Jos Raddi, Karamin dansa ma ya fito yayi raddi ga 'yan Izalar cikin kuka yana cewa ba zasu yafe abinda akawa Mahaifinsu ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *