Saturday, March 15
Shadow

Tinubu da mukarrabansa sun kashe Naira Biliyan 1.9 wajan tafiye-Tafiye zuwa kasar Faransa

Manyan ma’aikatun Gwamnati da suka hada da fadar shugaban kasa sun kashe Naira Biliyan 1.9 wajan tafiye-Tafiye da horas wa a kasar Faransa.

Hakan ya farune a tsakanin Watan May 2023 zuwa September na 2024.

Wasu kungiyoyi masu zaman kansu da ke saka idanu kan yanda ake kashe kudin Gwamnati GovSpend ne suka gudanar da wannan bincike.

Kudin dai an kashesu ne akan kudin jirgi, dana Otal, dana abinci dana horaswa da sauransu.

Rahoton yace yawancin kudin an kashesu ne a wajan ayyukan horaswa.

Karanta Wannan  Tinubu na cikin mutanen da suka fi tsara manyan laifuka da rashawa a 2024 - OCCRP

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *