Thursday, April 16
Shadow

Tinubu ya bar Japan zuwa ƙasar Brazil zai kuma yada zango a Los Angeles – Fadar shugaban ƙasa

Tinubu ya bar Japan zuwa ƙasar Brazil zai kuma yada zango a Los Angeles – Fadar shugaban ƙasa

Fadar shugaban ƙasa ta ce shugaba Bola Tinubu ya zarce Brazil bayan halartar taruka a Japan.

A wata sanarwa da kakakin shugaban kasa, Bayo Onanuga ya fitar, Tinubu zai hada zango a birnin Los Angeles na kasar Amurka kafin ya wuce birnin Brasilia na kasar Brazil domin ziyarar aiki da zai fara daga ranar 24 ga watan Agusta.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Jami'an tsaro sun kama Rikakken Dan Bìndìgà da ake nema ruwa a jallo cikin maniyyata yana shirin zuwa aikin Hanjji

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *