Friday, May 1
Shadow

TIRƘASHI: Ba zan goyi bayan Tinubu ba idan ya sauke Shettima – Sheikh Jingir

TIRƘASHI: Ba zan goyi bayan Tinubu ba idan ya sauke Shettima – Sheikh Jingir.

Fitaccen Malamin Addinin Musulunci a Nijeriya Sheikh Sani Yahaya Jingir, ya ce ba zai goyi bayan Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu a zaɓen 2027 ba, idan har Tinubu ya sauya mataimakinsa, Kashim Shettima.

Jingir ya bayyana cewa matsayar shi ita ce goyon baya ga Tinubu–Shettima ne kawai. Idan Tinubu ya yanke shawarar sauya Shettima da wani daga cikin mataimakinsa.

Karanta Wannan  Ko Tinubu mutumin kirki ne ko Mugune sai ya sake zama shugaban kasa a shekarar 2027 yayi 8 kamin ya sauka>>Inji Gwamnan Nasarawa, Abdullahi Sule

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *