Thursday, March 26
Shadow

TIRƘASHI: Muna Ƙara Faɗa Ba Za Mu Yi Juyíɲ Mulki A Najeriya Ba, Céwar Shugaban Sojoji

Babban Hafsan Sojin kasa (COAS), Laftanar Janar Taoreed Lagbaja, ya ce rundunar soji ba za ta taɓa amsa kiraye-kirayeɲ da matasan Najeriya da wasu masu ruwa da tsaki da jiga-jigai ke yi mata ba na kawo cikas ga mulkin dimokradiyya a Najeriya ba

Menene ra’ayinku?

Karanta Wannan  Mun Dauki jam'iyyar ADC dan amfani da ita wajan kayar da Gwamnatin Tinubu zabe a 2027>>Inji El-Rufai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *