Wednesday, October 14
Shadow

Kalli Bidiyon: Mawakin Arewa, OGAbba da yake yawon shakatawa a kasar Ingila an hangoshi yana sallah yayin da ake Tiktoklive dashi yana ta shan yabo

Mawakin arewa da yanzu haka yake kasar Ingila yana yawon shakatawa, OGAbba ya dauki hankula bayan da aka ganshi a Tiktoklive yana Sallah.

Saidai wasu sun lura da cewa da ya tashi Sallama yayi sallamar ne ta hannun hagu inda wasu ke cewa ba hagu bane, Kyamarace ta juya Bidiyon.

Karanta Wannan  Ni na yi imani, Waka halalce kuma wakar da nake yi zata kaini Alhannah, amma duk randa na gane waka Haramun zan daina yi>>Inji Ali Jita

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *