Saturday, May 10
Shadow

Tsadar rayuwa: Tsohon Gwamnan jihar Sokoto Alhaji Aminu Waziri Tambuwal ya ce sai da suka yi wa ‘yan Nijeriya gargadi kar su sake yin kuskuren zaben jam’iyyar APC a zaben 2023

Aminu Waziri Tambuwal ya ce sun gargaɗi ƴan Najeriya kan sake zaɓen APC a 2023.

Tsohon gwamnan na Sokoto ya bayyana cewa halin ƙuncin da ake ciki a ƙasar nan yanzu, kin ɗaukar shawara ne ya kawo shi.

Tambuwal ya bayyana hakane a wajan wani taron maau ruwa da tsaki na jam’iyyar a jihar Sokoto.

Yace sun gayawa mutane, APC mulki kawai take aon samu ta ganta a ofis.

Yace gashi yanzu sun samu amma sun rasa yanda zasu yi dashi.

Karanta Wannan  A kara yiwa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu uzuri, duk matsalolin da ake fama dasu yanzu ya gajesu ne daga Gwamnatin Buhari>>Tsohon Gwamnan Kano Ganduje

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *