Tsohon Ministan Sadarwa Da Tattalin Arzikin Zamani Farfesa Isa Ali Pantami Ya Ziyarci Hajiya Turai Umaru Musa Yar’adua Domin Yin Ta’aziyyar Rasuwar Mahaifiyar Tsohon Shugaban Kasa, Hajia Dada A Gidanta Dake Abuja.