Friday, January 16
Shadow

Tsynùwàr da El-Rufai yake yawan yiwa mutanene ta koma mai gida>>Inji Sanata Shehu Sani

Sanata Shehu Sani ya bayyana cewa a matsayin El-Rufai wanda ya taba yin gwamnan jihar Kadua, kuma ya kai shekaru 65, kamata yayi ya koma gida yana nema gafarar Allah.

Yace tsinuwar da El-Rufai yake yawan yiwa mutane ce ta koma masa gida.

Yace Dama idan ka yi tsinuwa idan bata hau kan wanda ka tsinemawa ba, to zata dawo kanka ne ko kan ‘ya’yanka.

Karanta Wannan  TURKASHI: Wasu Matasa Sun Taso Daga Jihar Katsina Zuwa Abuja A Kafa Domin Su Yi Ido Hudu Da Matar Kashim Shettima, Ministar Jinkai, Shugaban 'Yan Sanda Na Kasa Da Kuma Ibrahim Kabiru Masari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *