
Wani matashi me suna Ahmad Muhmmad dake yin Tiktok ya fito yayi ikirarin cewa, shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu bashi da lafiya
Hakan na zuwane bayan da aka kama shahararren dan Tiktok, Sultan kan zargin irin wannan ikirari.
Matashin yace tunda kamawa ake shima azo a kamashi.