Thursday, January 15
Shadow

Uba Sani kansa ya yaudara, Kuma ni ba ruwana dashi,Abutarmu ta kare>>El-Rufai

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Tsohon Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya bayyana cewa, abuta tsakaninsa da Gwamnan jihar Kaduna, Malam Uba Sani ta kare.

Malam ya bayyana hakane ta shafinsa na Twitter inda wani yace Uba sanin ya watsar da mutanen da suka hana idanuwansu bacci dan ganin ya zama gwamna.

Saidai El-Rufai ya bayyana cewa, Kansa ya yaudara kuma ya rasa aboki.

Ko da a hirar da aka yi da El-Rufai a gidan talabijin na Arise TV ya bayyana cewa, Shi da Uba Sani da Nuhu Ribadu babu sauran abuta a tsakaninsu.

Karanta Wannan  Gwajin kwayoyin Halitta na DNA dan a gano cewa dan da aka haifa dan miji ne ko dan Zyna ne Haramun ne a musulunci>>Inji Malam Dr. Sharafdeen Gbadebo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *