
Wata mata me suna Coco Bae ta bayyana cewa burinta shine yin lalata da maza daga kowace kasar Duniya.
Matar ‘yar kasar Canada dake da shekaru 37 ta bayyana cewa zuwa yanzu ta yi lalata da maza daga kasashe 40 na Duniya.
Daga cikin mazajen da ta yi lalata dasu tace mazan kasar Brazil ne suka fi na kowace kasa kwazo wajan gamsar da mace inda ta bayyana mazan kasar Jamus da cewa au malalatane basu iya gamsar da mace ba.
Tace yanzu burinta shine yin lalata da mazaje daga kasashe 195 na Duniya.
A baya dai matar ta kasance ‘yar siyasa ne inda daga baya kuma ta koma harkar sayar da giya da dai sauransu.