Friday, December 5
Shadow

Wai wa ke baiwa Sheikh Dr. Ahmad Gumi kariyane a Najeriya an kasa hukuntashi kan abubuwan da ya aikata da basu kamata ba? Baturen kasar Ingila, Deacon Nick Donnelly ya tambaya

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Wani baturen kasar Ingila me suna Deacon Nick Donnelly ya tambaya cewa wa ke baiwa malamin Addinin Islama, Sheikh Dr. Ahmad Gumi kariya a Najeriya aka kasa hukuntashi?

Baturen na martani ne kan wani rubutu da aka yi da yace kasar Saudiyya ta hana Sheikh Dr. Ahmad Gumi shiga cikinta.

Karanta Wannan  Wani me kiwon kaji ya dauki hankula bayan da yace wadannan kajin nasa Naira dubu dari da ashirin kowane guda

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *