Dan Crypto mai suna Dogo Yaro Yola, ya ce ya kamu da sun shaharariyar barauniyar nan Shamsiya, inda yayi tattaku har wajen ‘yan sanda a Bompai, yq nemi a sakan masa ita domin ya aure ta.
Ya ce, “Wallahi Ina Son Shamsiyya Da Aure, Don Haka Ina Rokon Abdullahi Kiyawa Da Ya Sako Min Ita, Inji Dogo Yaro Yola Crypto.